506 B
506 B
Yahweh
Wannan shine sunan Allah wadda ya bayana wa mutanensa a Tsohon Alƙawari.
An aiko da jakada
AT: "Yahweh ya aiko da Jakada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Tashi
"Tashi saye". Ana amfani da wannan don a gaya wa mutane su shiirya.
Duba
AT: "kalla" ko "saurara" ko "kasa kunne ga abinda ina so in faɗa maku"
Za'a kuntata maku matuka
"jama'an wasu kasashe zasu ki ku"
Wahayin Obadiya
Wannan shine taken littafin. AT: "Sakon Obadiya" ko "Annabcin Obadiya"