ha_tn/num/33/53.md

387 B

Muhimman Bayani:

Yawe ya cigaba da magana da Musa game da abin da lallai ne mutanen su.

gãji ƙasar

An yi magana game da Isra'ilawa sun ɗauki ƙasar ta zama tasu sai ka ce su gãji ƙasar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Dukka inda kuri'ar ta faɗi ga kowane kabila, ƙasar za ta zama ta

"Kowane kabila za su karɓi ƙasar bisa ga yadda kuri'ar ta faɗi"