ha_tn/num/33/38.md

389 B

cikin shekara ta arba'in bayan

AT: "shekara ta 40 bayan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

cikin wata na biyar, a rana ta fari ga watan

Wannan watan biyar ne bisa ga kalandar Yahudawa. Rana ta farin ya yi kusa ta wata bakwai bisa ga kaladar turawa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])