ha_tn/num/33/08.md

455 B

Muhimman Bayani:

Musa ya bada tsarin sunaye wuraren da Isra'ila sun je bayan sun fita daga ƙasar Masar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

wuce ta tsakiyar teku

Wannan na nufin lokacin da Yawe ya raba Jan Teku domin Isra'ila wa su tsere daga sojojin Masarawa.

maɓulɓulan ruwa goma sha biyu ... itatuwan dabino guda saba'in

"maɓulɓulan ruwa 12... itatuwan dabino 70" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)