ha_tn/num/33/03.md

1002 B

Muhimman Bayani:

Musa ya bada tsarin sunaye wuraren da Isra'ila sun je bayan sun fita daga ƙasar Masar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

cikin wata na farko, da suka taso a rana ta sha biyar ga wata na farko

A nan "farko" lamba ne. Wannan na nufin wata na fari bisa ga kalandar Yahudawa. Rana ta sha biyar ta kusa da farkon wata huɗu bisa ga kalandar Romawa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

sai mutanen Isra'ila suka fito a fili, dukkan Masarawa na gani

"Masarawan suna gani a sa'ad da Isra'ilawa suka bar"

'ya'yan fari

Wannan na nufin 'ya'yan fari maza. AT: "'ya'yansu maza na fari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya kawo hukunci a bisa allolinsu

An yi magana cewa Yawe ya nuna cewa ya fi dukkan allolin da Masarawa ke bauta wa sai ka cewa Yawe ya hukunta waɗannan allolin. AT: "ya nuna cewa ya fi allolinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)