374 B
374 B
da runduna bayan runduna a
"bisa ga rundunar sojojinsu." Wannan na nufin cewa kowace kabila sun shirya mazaje ɗauke da makami don su tsare su. Dubi yadda ka juya "ruduna ɗauke da makami" cikin 1:1.
kamar yadda Yaweh ya umurta
AT: "kamar yadda Yaweh ya umurta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ɗaya bayan ɗaya
"daga wuni wuri zuwa wani"