ha_tn/num/32/31.md

532 B

Za mu ƙetare da makamin mu

Za a iya bayana a fili cewa za su ƙetare Urdun. AT: "A shirye domin yaƙi zamu ƙetare Urdun." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

namu mallakar gãdon

An yi magana game da ƙasar da mutanen za su karɓa a matsayi mallakarsu kamar gãdo ne da za su karɓa. AT: "bangaren ƙasar da za mu mallaki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za su zauna tare da mu

Wannan karin maganan na nufin mallaki. AT: "zai zama namu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)