ha_tn/num/32/26.md

252 B

za mu ƙetare

Za ka iya bayana shi a fili cewa za su ƙetare zuwa Urdun. AT: "za mu ƙetare zuwa kogin Urdun (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kowane mutum da ya ɗauki makami domin yaƙi

"kowane mutum da ya yi shiri don yaƙi"