ha_tn/num/32/23.md

474 B

Ku tabbata cewa zunubanku za ta bayyana a fili

Musa ya yi magana game da zunubi sai ka ce mutum ne wanda zai hukunta mai laifi. Wannan na nufin cewa mutanen ba za su gujewa hukuncin da ta cancanci zunubansu ba. AT: "ku tabbata cewa Yahweh zai hukunta ku don zunubanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

bawan ka

Mutanen Gad da Ra'ubainu sun dubi kansu a matsayin "bawan ka." Wannan hanya ce mai ladabi ta magana game da wani mai matuƙar iko.