ha_tn/num/32/20.md

1.3 KiB

idan kuka ɗauki makamai

...

gaban Yahweh

Wannan na nufin cewa Yahweh zai je yaƙin tare da su, zai kuma ba su dama yi nasara ga abokan gãbansu su kuma karɓi ƙasarsu. AT: "a gaban Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

har sai ya kori abokan gãbansa daga gabansa

"har sai Yahweh ya kor abokan gãbansu daga gabansa." Kalmonin nan "ya" da "sa" su na nufin Yahweh. An yi magana game da ba da dama da Yahweh ya ba wa Isra'ila su yi nasara da abokan gãbansu kamar Yahweh ne yana yi masu yaƙi. AT: "har sai Yahweh ya ba wa sojojin ku daman yi nasara da abokan gãba har sai ya kori su daga gabansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

har lokacin da ak ci ƙasar a gabansa

A nan, kalman nan "ƙasa" na nufin mutanen da ke zama a wurin. AT: "kuma a gabansa Isra'ilawa sun ci mutanen da ke cikin ƙasar" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

za ku komo

Wannan na nufin cewa za su komo zuwa gabacin Urdun. AT: "za ku komo wannan ƙasar, a gabacin Urdun" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Za ku zama marasa laifi a gaban Yahweh da kuma wurin Isra'ila

Ma'ana mai yiwuwa suna kamar haka 1) Za ku cika alkawarinku ga Yahweh da Isra'ila" ko 2) "Ba bu wani laifin ko wnai abin da Yahweh ko mutanen za su sa muku."