ha_tn/num/32/18.md

281 B

Muhimman Bayani:

Shugabannin Gad da Ra'ubainu sun cigaba da magana.

ya karɓi gãdonsa

An yi magana game da ƙasar da mutanen za su karɓa ta zama nasu har matuka kamar gãdo ne za su karɓa. AT: "karɓi nasa rabon ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)