ha_tn/num/32/13.md

1.2 KiB

Fushin Yahweh ya sauko bisa Isra'ila

"Yahweh ya yi fushi da Isra'ila" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

shekaru arba'in

"shekaru 40" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

dukka tsãran ... a gabansa an hallaka

AT: "ya hallaka dukka tsãran ... gaban" ko "dukkan tsãra ... gabansa sun mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

waɗanda sun yi mugunta a gabansa

Zama a gaban wani na nufin zama inda mutumin zai iya ganin ka. AT: "waɗanda su yi mugunta a gaban Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kun tashi a wurin iyayen ku

An yi magana game da mutanen Ra'ubainu da Gad sun yi kamar kakaninsu sai ka ce suna tsaye a daidai wurin da kakaninsu suke. AT: "kun fari yi kamar kakaninku." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kãra fushin Yahweh bisan Isra'ila

An yi magana game da yadda mutanen sun sa Yahweh ya yi fushi sosai kamar fishin sa wuta ne, mutanen kuma na kãra abin da zai sa wuta ya kãra ci, a wuta. AT: "sa Yahweh ya kãra yin fushi da Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dukka wannan mutane

"gabadayan mutanen" ko dukka wannan tsãra mutanen"