794 B
794 B
Yahweh ya husata
AT: Yahweh ya husata kwarai da gaske" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
ba wani daga cikin mazajen
"ba wani daga cikin mtuanen." Wannan na nufin maza da mata.
daga shekara ashirin da fiye
"shekara 20 da fiye" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
bi ni da dukkan ransu
An yi magana game da duƙufa ga Yahweh da kuma yin masa biyayya kamar suna bin Yahweh. AT: "yi mini matuƙar biyayya" ko "duƙufa gare ni da dukkan ransu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Yefunne ... Nun
Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Bakenizziye
Wannan sunan rukunen mutane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)