ha_tn/num/32/06.md

873 B

To 'yan'uwanku sun tafi yaƙi ku kuma kwa zauna a nan?

Musa ya yi wannan tambayar don ya tsautawa mutane daga kabilar Gad da Ra'ubainu. AT: "Ba daidai ba ne ku zauna a wannan ƙasar sa'an nan 'yan'uwanku su tafi yaƙi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Don me kuke karya zuciyar ... ƙasar alƙawarin da Yahweh ya ba su?

Musa ya yi wannan tambayar do ya gyara kuskuren mutanen kabilun Gad da Ra'ubainu. AT: "Kada ku karya zuciyar ... ƙasar da Yahweh ya ba su." ko "Halin da kuna nunawa zai karya zuciyar ... ƙasar da Yahweh ya ba su." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

karya zuciyar mutanen Isra'ila daga zuwa

A nan, "zuciya" na wakilcin mutanen kuma na nufin inda shauƙin su take. AT: "karya gwiwan mutanen Isra'ila daga tafiya" ko "sa mutanen Isra'ila su ƙi tafiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)