ha_tn/num/32/04.md

1.2 KiB

Muhimman Bayani:

Mutanen daga Ra'ubainu da Gad sun cigaba da yi wa Musa, Eliyazara da sauran shugabannin.

ƙasar da Yahweh ya yaƙa a gaban shugabannin Isra'ila

An yi magana game damar da Yahweh ya ba wa Isra'ila bisa mutanen da ke zama a ƙasar kamar Yahweh ne ya yi yaƙi da mutanen kamin Isra'ilawan. AT: "ƙasar da Yahweh ya ba mu daman yi nasara ga mutanen da ke zama ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor|Metaphor)

Mu, bayinka

Mutanen Kabilun Ra'ubainu da Gad sun dubi kansu ta wannan hanya don su nuna bangirma ga mai iko dukka.

idan mun sami tagomashi a gabanka

Maganan nan "gabanka" na nufin tunani ko ra'ayi. AT: "idan mun sami tagomashi a gare ka" ko "idan ka yi farinciki da mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy|Metonymy)

bari a bamu wannan ƙasa

AT: "bamu wannan ƙasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive|Active or Passive)

Kada ka sa mu ƙetare kogin Urdun

Suna son ƙasar da ke Gabacin kogin Urdun a maimaƙo su haye zuwa ta yammacin su mallaki ƙasar da ke a wurin. AT: "Kada ka sa mu ƙetare kogin Urdun don mu mallaki ƙasar da ke gefen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit|Assumed Knowledge and Implicit Information)