ha_tn/num/32/01.md

381 B

A wannan lokaci

An yi amfani da waɗannan kalmomin don nuna alama ce na canji daga salon labarin. A nan Musa ya bada bayani game da kabilun Ra'ubainu da Gad. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Atarot, Dibon, Yazar, Bet-nimra, Heshbon, Eleyale, Simba, Nebo da Ba'al-meyon

Waɗannan sunayen birane ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)