ha_tn/num/31/50.md

406 B

Muhimman Bayani:

Shugabannin sojojin sun cigaba ada magana da Musa.

kayayyakin ado na ƙafa da na hannu, zoben hannu, da zoben kunne, da kayan ado na wuya

Waɗannan kayakin ado ne irir da mutanen su ka sanya.

don yin wa kanmu kafara a gaban Yawe

"don yin godiya ga Allah domin ya cece ran mu"

zinariyan da dukkan kayayyaki na aikin gwaninta

"dukka kayakin zinary" ko "kayan ado na zinariya"