884 B
884 B
shugabannin dubbai
Waɗannan shugabannin sojojin su ne ke shugabantar mazaje fiye da 1,000, amma kasa da mazaje 10,000. Duba yadda ka juya wannan cikin 31:13. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
bisa dubbai ... bisa ɗari ɗari
An fahimci kalman nan "na sojojin" AT: "bisa sojoji dubbai ... bisa sojoji ɗari ɗari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
shugabannin bisa ɗari ɗari
Waɗannan shugabannin sojojin su ne ke shugabantar mazaje fiye da 100, amma kasa da mazaje 1,000.Dubi yadda ka juya magana makamancin haka cikin 31:13 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Bayin ka sun kiɗaya
Shugabanini sun dubi kansu a matsayin "bayin ku." Wannan hanya ce mai ladabi na magana da wani wanda ke da ikon.
babu wanda ya ɓata
AT: "tabbatar cewa kowane mutum na nan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)