ha_tn/num/31/42.md

485 B

Muhimman Bayani:

Musa yana ba da jeri sunayen ganimar da aka ba wa sojojin da kuma harajin da aka ba wa Yawe. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

shanu dubu talatin da shida

shanu 36,000 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

mataye dubu goma sha biyar

"mataye 16,000." An bayana da farko cewa an karkashe dukka maza da mataye ma'aurata (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])