ha_tn/num/31/36.md

450 B

Muhimman Bayani:

Musa yana ba da jeri sunayen ganimar da aka ba wa sojojin da kuma harajin da aka ba wa Yawe. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Rabin da aka ajiye domin sojoji

AT: "Tumaki na sojojin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dubu talatin da shida

36,000 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

saba'in da biyu

72 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)