ha_tn/num/31/30.md

322 B

Muhimman Bayani:

Yawe ya cigaba da magana da Musa.

Da kuma rabi daga cikin mutanen Isra'ila

"Da kuma rabi daga cikin ganimar da mutanen Isra'ila suka kwashe"

kowace hamsin

"kowace 50" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

wanda ke lura da

waɗanda suke lura da alfarwa da kuma hadayar Yawe