543 B
543 B
Muhimman Bayani:
Yawe ya cigaba da magana da Musa.
Muhimman Bayani:
"ni" na nufin Yaweh.
Sa'annan za ka sa a karɓi haraji domin daga wurin sojojin da suka tafi yaƙi
AT: "Karɓi dukka harajin daga ganimar da sojojin suka kwashe, sai ku bani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
kowace ɗari biyar
"kowace 500" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
rabin su
"rabi daga cikin sojojin"
a miƙa mini
AT: "wanda zai ba miƙa mini" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)