ha_tn/num/31/25.md

330 B

Lisafta yawan abubuwan da aka kwashe

AT: "Kirga dukkan mallakar da sojojin da sun kwashe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ganima

Wannan na nufin abubuwan da aka kwashe daga wurin mutanen da Isra'ila suka kashe ko kuwa kama a yaƙi.

shugabannin jama'ar kabila kakanin

"shugabannin kowace kabila"