ha_tn/num/31/21.md

513 B

Muhimman Bayani:

Ele'azara ya koyawa sojojin yadda za a zama tsarkakakku a gaban Yawe bayan a dawo daga yaƙi.

zinariya, da azurfa, da tagulla, da baƙin ƙarfe, da kuza, da darma

ƙarafunan da ake amfani da su a wancan lokacin

abin da wuta bata ci

"da ba za ta ƙone ba"

sa ta cikin wuta

"sata cikin wuta"

ruwan tsarkakewa

Wannan na nufin ruwan da aka gauraye da toƙa daga hadayar zunubi. (Duba: 19:17.

sa'an nan za ka zama tsarkakke

Waɗannan su ne al'adun zama tsarkakke a gaban Yaweh.