ha_tn/num/31/18.md

618 B

Muhimman Bayani:

Musa ya na magana da shugabannin sojojin Isra'ila game da rashin tsarki a gaban Allah.

wanda bata taɓa kwana da namiji

Wannan na nufin budurwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

Dukkan ku

Musa na nufin duk wanda ya yi yaƙi ba shugabannin kawai ba.

lallai ne ku tsarkake kan ku

Lallai ne su zama tsarkakku a ruhaniya kafin su shiga zangon.

kowanne abin da aka yi da fatan dabba da gashin akuya, da kuma kowanne abin da aka yi da itace

AT: "kowane abin da wani ya yi da fatan dabba da gashin awaki ko itace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)