ha_tn/num/31/16.md

239 B

Duba

Wannan na nufin kassa kunne a kuma fahimci abin da mai magana ke faɗa wa masu sauraro. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kwana da namiji

yi jima'i da namiji (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)