ha_tn/num/31/09.md

250 B

Sun kwashe waɗannan a matsayin bayi

"Sun kwashe mallakar Midiyanawa a matsayin mallakar su"

Zun ƙona dukka biranen da suke zama da dukka zangon su

"Sojojin Isra'ila sun ƙona dukka biranen da Midiyanawa suke zama da dukka zangon Midiyanawa"