ha_tn/num/31/03.md

730 B

shirya wasu daga cikin mazajen ku don yaƙi

"Ba wa wasu mazaje maƙamai"

gãba da Midiyawa don su ɗauki wa Yawe fansa

"je ku yi yaƙi da Midiyawa, ku kuma hukunta su saboda abin da suka aikata"

dubu ɗaya ... dubu goma sha biyu

"1,000 ... 12,000" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

dubban Isra'ila da dubban mazaje

"mazaje da yawa na Isra'ila"

an aka da dubu ɗaya daga kowace kabila don yaƙi

AT: "kowace kabila sun aika da mazaje 1,000 don yaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

jimila mazaje dubu goma sha biyu

Dukka kabilu 12 sun aika da mazaje, duk da kabilan Lewi. Duk sun aika da mazaje 1,000 don yaƙi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)