ha_tn/num/29/39.md

284 B

Waɗannan su ne abin da lallai ne ku miƙa

"Waɗannan shine baiko da lallai ne ka miƙa"

bukukuwan da aka sa

"bukukuwan da aka shirya." Waɗannan sune bukukuwan da suke aukuwa kowace lokacin da aka shirya shi. Kalman nan "shirya" na nufin "kafa" ko kuwa "shirya tun da wuri."