ha_tn/num/29/37.md

550 B

hadayar su na hatsi da hadayarsu na sha

Za a miƙa waɗannan hadayu tare da bijimi da rago da kuma 'yan rago. AT: "hadayun hatsi da kuma hadayun sha" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-possession)

kamar yadda aka umurta

AT: kamar yadda Yawe ya umurta- (Duba

hadayar hatsi da hadayarsu na sha

Ya kamata a miƙa hadayar hatsin tare da hadayar ƙonawa. Ya kamata a miƙa hadaya sha tare da hadaya ta zunubi da hadayar ƙonawa. AT: "tare da hadayar hatsi da hadayu na sha za su biyo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-possession)