471 B
471 B
Muhimman Bayani:
Yawe ya gaya wa Musa abin da lallai ne mutanen su yi bayan kwana bakwai na bikin a wata na bakwai.
rana ta takwas
"ta takwas" lamba ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)
sake yin wani taron mai tsarki
"taru a wuri ɗaya kuma don a yi wa Yawe." Wannan na wani taro ne daidai kamar buki na fari.
hadayar da aka yi da wuta
AT: "lallai ne ku ƙona shi a kan bagadi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)