ha_tn/num/29/23.md

780 B

Muhimman Bayani:

Yawe ya cigaba da magana da Musa game da abin da lallai ne mutanen su yi a lokaicn bikin ciki wata na bakwai.

rana ta huɗu na taron

"rana ta na biki." A nan kalman nan "taro" na nufin Bikin Makon. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

'yan rago maza goma sha huɗu

"'yan rago maza 14" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

kamar yadda aka umurta

AT: kamar yadda Yawe ya umurta- (Duba- rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

hadayar hatsi da hadayarsu na sha

Ya kamata a miƙa hadayar hatsin tare da hadayar ƙonawa. Ya kamata a miƙa hadaya sha tare da hadaya ta zunubi da hadayar ƙonawa. AT: "tare da hadayar hatsi da hadayu na sha za su biyo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-possession)