ha_tn/num/29/17.md

709 B

rana ta biyu na taro

"rana ta 2 na bukin." Kalman nan "taro" na nufin buki cikin makonai. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

bijimi gomasha biyu, raguna biyu, da kuma 'yan rago goma sha biyar

"bijimi 12, raguna 2 da 'yan raguna 14" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

kamar yadda aka umurta

AT: "kamar yadda Yawe ya umurta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

hadayar hatsi da hadayarsu na sha

Ya kamata a miƙa hadayar hatsin tare da hadayar ƙonawa. Ya kamata a miƙa hadaya sha tare da hadaya ta zunubi da hadayar ƙonawa. AT: "tare da hadayar hatsi da hadayu na sha za su biyo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-possession)