ha_tn/num/29/14.md

1.3 KiB

gauraye da mai

AT: "wanda ka gauraye da mai"(Duba- rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

uku cikin goma na gãri

"uku cikin goma" na nufin kashi uku cikin kashi goma. Ana iya rubata wannan cikin ma'aunin wannan zamanin. AT: "lita shida" ko "uku cikin goma na gãri (wato kusan lita shida)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

bijimi sha uku ... 'yan rago sha huɗu

"bijimi 13 ... 'yan rago 14" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

biyu cikin goma

Za a iya ƙara kalmomin nan "na gãri." "Biyu cikin goma" na nufin kashi biyu daga cikin kashi goma. Za a iya rubuta wannan cikin awu na wannan zamani. AT: "lita hudu da rabi" ko kuwa "kashi biyu cikin goma na gãri (wato kusan lita 4.5)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

ɗaya cikin goma

kashi goma "ɗaya cikin goma" na nufin kashi ɗaya cikin kashi goma. Za a iya rubuta wannan cikin ma'auni na wannan zamani. AT: "lita 2" ko kuwa "ɗaya cikin goma na gãri (wato kusan lita 2)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

baikon hatsi da baikon sha tare da shi

Baikon hatsi da baikon sha tare da baikon ƙonawa da aka sãba miƙawa.