1.4 KiB
gauraye da mai
AT: "wanda ka gauraye da mai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
uku cikin goma na gãri
"uku cikin goma" na nufin kashi uku cikin kashi goma. Ana iya rubata wannan cikin ma'aunin wannan zamanin. AT: "lita shida" ko "uku cikin goma na gãri (wato kusan lita shida)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])
biyu cikin goma
Za a iya ƙara kalmomin nan "na gãri." "Biyu cikin goma" na nufin kashi biyu daga cikin kashi goma. Za a iya rubuta wannan cikin awu na wannan zamani. AT: "lita hudu da rabi" ko kuwa "kashi biyu cikin goma na gãri (wato kusan lita 4.5)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])
ɗaya cikin goma
kashi goma "ɗaya cikin goma" na nufin kashi ɗaya cikin kashi goma. Za a iya rubuta wannan cikin ma'auni na wannan zamani. AT: "lita 2" ko kuwa "ɗaya cikin goma na gãri (wato kusan lita 2)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])
on a yin kafara
AT: "yi kafara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
baikon hatsi da kuma baikon su na sha
Za a miƙa baikon hatsi da baikon ƙonawa. Za a miƙa baikon sha tare da baikon zunubi da na ƙonawa. AT: "tare da baikon hatsi da baikon sha za su bi baya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-possession)