ha_tn/num/29/07.md

569 B

Muhimman Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa abin da lallai ne mutanen su yi.

rana ta goma a wata na bakwai

"ranar ta 10 a wata na 7" Kalman nan "wata" na nufin bisa ga kalandar Yahudawa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

taron jama'a mai tsarki don su girmama Yahweh

"taru a wuri ɗaya don su yi sujada su kuma girmama Yahweh." Manganan nan "taron jama'a mas tsarki" na nufin cewa mutanen sun taru a wuri ɗaya don su yi sujada ga Yahweh. Sujada ga Yahweh abu ne mai tsarki.