1.1 KiB
wata na bakwai ... farko ta kowanne wata
"wata na 7 ... rana ta 1 a kowace wata" Kalman nan "wata" na nufin bisa ga kalandar Yahudawa. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])
ta kowanne wata: baiko ƙonawa na musamman ... da shi
"ta kowanne wata -- baikon ƙonawa ta musamman ... da shi." Wannan shine baiko da ake yi a rana ta fari a kowane wata.
bisa ga baikon ƙonawa da aka sãba, baiko hatsin, da kuma baye-bayensa na sha
Wannan na nufin baikon da ya kyautu firist su miƙa kowane rana. Za a miƙa baikon hatsi da baiko na sha tare da baikon ƙonawa. AT: "baikon ƙonawan da baikon hatsi da baikon sha da an sãba mikawa tare da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-possession)
za ku yi biyayya da abin da aka umurtar
AT: "za ku yi biyayya ga umurnin Yahweh" ko kuwa "za ku yi biyayya ga abin da Yahweh ya umurta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
baiko na wurin wuta ga Yahweh
AT: "baikon da ka ƙona a kan bagadin ga Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)