1.4 KiB
baikonsu na hatsi
Wannan na nufin baikon hatsi da ake buƙata a haɗa da kowane dabbar a sa'ad da ake hadaya. AT: "baikon hatsi da aka mika da su" ko kuwa "baikon hatsin da ya biyo baya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-possession)
gauraye da mai
AT: "wanda ka gauraye da mai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
humushi uku cikin goma na gãri
"Humushi uku cikin goma na gãri" na nufin uku cikin goma. Za a iya rubuta wannan cikin awu na wannan zamani. AT: "lita shida" ko kuwa "uku cikin goma na gãri (wato kusan lita shida)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])
biyu cikin goma
Za a iya ƙara kalmomin nan "na gãri." "Biyu cikin goma" na nufin kashi biyu daga cikin kashi goma. Za a iya rubuta wannan cikin awu na wannan zamani. AT: "lita hudu da rabi" ko kuwa "kashi biyu cikin goma na gãri (wato kusan lita 4.5)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])
ɗaya cikin goma
kashi goma "ɗaya cikin goma" na nufin kashi ɗaya cikin kashi goma. Za a iya rubuta wannan cikin ma'auni na wannan zamani. AT: "lita 2" ko kuwa "ɗaya cikin goma na gãri (wato kusan lita 2)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])
on a yin kafara
AT: "yi kafara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)