799 B
799 B
bukata a kowace safe
AT: "wadda Yawe ke bukata a kowace safe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Kamar yadda aka bayana a nan
AT: "Kamar yadda Ni, Yawe na bayana a nan" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
abin ci na hadayar da aka yi da wuta
AT: "lallai ne ku ƙona hadayar abincin a kan bagadin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ƙanshi mai daɗi ga Yaweh
"kamar ƙanshi mai daɗin don Yaweh"
lallai ne a miƙa
AT: "lallai ne ku miƙa shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
yi taro mai tsarki don girmama Yawe
taru a wuri ɗaya don yin sujada da girmama Yawe." Maganan nan "taro mai tsarki" na nufin mutane sun taru a wuri ɗaya don su yi wa Yawe sujada. Sujada ga Yawe abu ne mai tsarki.