ha_tn/num/28/14.md

1.1 KiB

rabin moɗa

"rabi" na nufin bangare ɗaya bisa biyu. Ana iya juya wannan cikin ma'aunin wannan zamanin. AT: "lita biyu" ko "rabin moɗa (wato lita biyu)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

ɗaya bisa uku na moɗa

"ɗaya bisa uku na moɗa." "na uku" na nufin bangare ɗaya bisa uku. Ana iya rubuta wannan cikin ma'aunin wannan zamani. AT: "lita 1.2" ko "Ɗaya da kashi ɗaya cikin biyar" ko "rabin moɗa" (wato lita 1.2)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

ɗaya bisa huɗu na moɗa

ɗaya bisa huɗu na moɗa- "ɗaya bisa huɗu" na nufin kashi ɗaya bisa kashi huɗu. Ana iya rubuta wannan cikin ma'aunin wannan zamani. AT: "lita ɗaya" ko kuwa "ɗaya bisa huɗu na moɗa (wato kusan lita 1)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

bunsuru ɗaya a matsayin hadaya na zunubi ga Yahweh

AT: "lallai ne ka miƙa bunsuru ɗaya ga Yawe a Matsayin hadaya ta zunubi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)