ha_tn/num/28/11.md

1.3 KiB

Muhimman Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa abin da lallai ne yakamata su yi.

uku cikin goma na gãri

"uku cikin goma" na nufin kashi uku cikin kashi goma. Ana iya rubata wannan cikin ma'aunin wannan zamanin. AT: "lita shida" ko "uku cikin goma na gãri (wato kusan lita shida)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

biyu cikin goma

Za a iya ƙara kalmomin nan "na gãri." "Biyu cikin goma" na nufin kashi biyu daga cikin kashi goma. Za a iya rubuta wannan cikin awu na wannan zamani. AT: "lita hudu da rabi" ko kuwa "kashi biyu cikin goma na gãri (wato kusan lita 4.5)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

ɗaya cikin goma

"ɗaya cikin goma" na nufin kashi ɗaya cikin kashi goma. Za a iya rubuta wannan cikin ma'auni na wannan zamani. AT: "lita 2" ko kuwa "ɗaya cikin goma na gãri (wato kusan lita 2)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

gauraye da mai

AT: "wanda ka gauraye da mai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yi da wuta

AT: "da ka ƙona a kan bagadi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)