ha_tn/num/28/09.md

731 B

Muhimman Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa abin da lallai ne yakamata su yi.

uku cikin goma na gãri

"uku cikin goma" na nufin kashi uku cikin kashi goma. Ana iya rubata wannan cikin ma'aunin wannan zamanin. AT: "lita shida" ko "uku cikin goma na gãri (wato kusan lita shida)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

gauraye da mai

AT: "wanda ka gauraye da mai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

hadayar sha da tare da

Yawancin hadayar su na tafiya tare da hadayar sha wadda ake bukata. Ana iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "hadayar sha da ke biye da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)