ha_tn/num/28/06.md

1.0 KiB

wanda aka umurta a Dutsen Sinai

AT: "wanda Yahweh ya umurta a Dutsen Sinai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da aka yi da wuta

AT: "da ka ƙona a kan bagadi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ɗaya cikin huɗu na man zaitun

na huɗu a kashin man zaitun - "Ɗaya cikin huɗu" na nufin bangare ɗaya cikin kashi huɗu. Ana iya juya wanna cikin ma'auni na wannan zamani. AT"lita guda" ko kuwa "ɗaya daga cikin kashi huɗu na man zaitun (wato kusan lita 1)" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

Lallai ne a zuɓa baikon sha a wuri mai tsarki don Yahweh

Wannan jimlar na bayani game da baikon sha da ke bin bayan ɗan rago. Ana iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "Lallai ne ya zama hadayar sha kuma lallai ne ka zuba shi a wuri mai tsarki zuwa ga Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kamar wanda aka miƙa

AT: "kamar wanda ka miƙa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)