ha_tn/num/28/03.md

1.1 KiB

Muhimman Bayani:

Yahweh ya cigaba da gaya wa Musa abin da lallai ne yakamata su yi.

baikon da aka yi da wuta

AT: "baikon ƙonawa" ko "baikon da ka ƙona da wuta a kan bagadin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gauraye da

AT: "wanda ka gauraye da" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ɗaya cikin goma

kashi goma "ɗaya cikin goma" na nufin kashi ɗaya cikin kashi goma. Za a iya rubuta wannan cikin ma'auni na wannan zamani. AT: "lita 2" ko kuwa "ɗaya cikin goma na gãri (wato kusan lita 2)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

ɗaya cikin huɗu na man zaitun

na huɗu a kashin man zaitun - "Ɗaya cikin huɗu" na nufin bangare ɗaya cikin kashi huɗu. Ana iya juya wanna cikin ma'auni na wannan zamani. AT"lita guda" ko kuwa "ɗaya daga cikin kashi huɗu na man zaitun (wato kusan lita 1)" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]])

man zaitun

"man da aka matse" ko "tsantsan man zaitun." Wannan na nufin mai da aka matse daga zaitun.