ha_tn/num/26/65.md

388 B

Ba wani mutumin da ya ragu daga cikinsu, sai dai

Kalman nan "su" na nufin dukka mutanen da aka ƙidaya a cikin jejin Sinai. AT: "sauran da suke da rai an" (UDB) (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

ɗan Yefunne

Yefunne shine mahaifin Kalibu. Duba yadda ka juya wannan cikin 13:5.

ɗan Nun

Nun shine mahaifin Yoshuwa. Duba yadda ka juya wannan cikin 11:28.