ha_tn/num/26/60.md

1.1 KiB

Nadab ... Abihu ...Itamar

Juya waɗannan sunayen daidai kamar yadda ka yi cikin 3:1.

sun miƙa hadaya da haramtacciyar wuta a gaban Yahweh

An yi amfani da kalman nan "wuta" a nana don ana nufin "ƙona turare". Dubi yadda ka juya magana makamanci haka cikin 3:3. AT: "sun ƙona turare hadaya ga Yahweh a hanyar da bai amince da shi ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wanda aka ƙidaya

AT: "wanda shugabannin sun ƙidaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dubu ashirin da uku

23,000 (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

daga mai wata ɗaya zuwa sama

"wata ɗaya har fiye"

ba a ƙidaya su ba

AT: "amma shugabannin ba su ƙidaya su ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

domin ba a ba su gãdo a cikin mutanen Isra'ila ba

A nan "gãdo" na nufin ƙasar gãdo. Ana iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "saboda Yahweh ya ce ba za su karɓi wata ƙasa a matsayin gãdon su ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])