515 B
515 B
Muhumman Bayani:
Wannan shine tsarin sunayen kabilan Lewiyawa. Musa ya kiɗaya Lewiyawan a daban da sauran kabilun domin ba su karɓi wani ƙasa ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
kiɗaya kabila da kabila
AT: "cewa shugabannin sun kiaɗya kabila da kabila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Gershon ... Kohat ... Merari ... Amram
Juya waɗannan sunayen mazaje daidai kamar yadda ka yi cikin 3:17.
Ta haifi wa Amram 'ya'yansu
"Ita da Amram sun sami 'ya'ya"