ha_tn/num/26/54.md

757 B

Muhimman Bayani:

Yahweh ya cigaba da magana da Musa.

bada babban gãdo

Cikin wannan bangaren, kalman nan "gãdo" na nufin gãdon ƙasar. Ana iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "ba su kãrin ƙasa a matsayin gãdo" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wanda aka kiɗaya

AT: "wanda shugabannin Isra'ila sun kiɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

lallai ne a raba ƙasar

AT: "lallai ne ka raba ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ta wurin ƙuri'a

"ta wurin jefa ƙuri'a"

Za a raba

AT: "za ka raba ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

rarraba musu

AT: "ka rarraba musu ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)