ha_tn/num/26/52.md

289 B

Lallain ne a raba ƙasar

AT: "Lallai ne ka raba ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

waɗannan mazajen

Wannan na nufin dukkan mazajen da aka kiɗaya daga cikin kabiluns, daga 26:5.

bisa ga yawan sunayen su

"bisa ga yawan mutane da ke a kowane kabila"