ha_tn/num/26/35.md

650 B

Muhimman Bayani:

Shugabannen Isra'ila suna kiɗaya mazaje masu shekaru 20 zuwa fiye bisa ga kabilunsu da kuma iyalinsu. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])

Waɗannan zuriyar Yusuf ne

Kalman nan "waɗannan" na nufin dukka mazaje daga 'ya'yan Yusuf, Ifraimu da Manase. Ana iya bayana ma'anar wannan magana a fili. AT: "Waɗannan su ne zuriyar Yusuf, daga 'ya'yansa maza biyu, Manase da Ifraimu," (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

kiɗaya su bisa ga kabilunsu

AT: "sun kiɗaya su daidai da kabilunsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)